速報APP / 音樂與音效 / Tafsirin Suratun Nisa'i by Guruntum

Tafsirin Suratun Nisa'i by Guruntum

價格:免費

更新日期:2018-10-08

檔案大小:60M

目前版本:3

版本需求:Android 4.1 以上版本

官方網站:mailto:abyadapps@gmail.com

Email:https://gist.githubusercontent.com/Abyadapps/85fc553800bf146115f2fd564e61be2e/raw/5f9a178a4646d473da6b4c319e739bc7ba2b0465/ABYADAPPS%20Privacy%20Policy

Tafsirin Suratun Nisa'i by Guruntum mp3(圖1)-速報App

Tafsirin Suratun Nisa'i by Guruntum mp3.

Dr. Ahamad Tijjani Yusif

Manhajja domin kawo muku Tafsirin Suratun Nisa'i by Guruntum mp3 tare da malam ahmad tijjani yusuf guruntum. Guruntum mp3 lectures.

Idan kunji dadin wannan manhajja ta Tafsirin Suratun Nisa'i by Guruntum mp3 tare da sheikh ahmad tijjani yusuf guruntum, sai ku ba manhajjar tauraro biyar sannan kuma a aikata zuwa ga sauran 'yanuwa musulmi.

Bayan ita wannan manhajja ta Tafsirin Suratun Nisa'i by Guruntum mp3 by sheikh ahmad tijjani yusuf guruntum, akwai sauran manhajjoji na Islama da wannan team na Abyadapps ya kawo muku.

Zaku samu manhajjojin musulunci na Hausa wato Hausa Islamic Apps kamar haka:

- Siffatus Salatin Nabiyyi offline tare da sheikh jafar mahmud adam da kuma siffatus salatin naby tare da sheikh Albani Zaria

- sheikh jafar complete tafsir mp3

- Guzurin mahajjata (bayanin yadda akeyin aikin Hajji da Umarah) na malam jafar

Tafsirin Suratun Nisa'i by Guruntum mp3(圖2)-速報App

- Sheikh Jaafar Qira'a mp3

- Arbauna hadith complete shima na malam jaafar

- Rayuwar Musulmi a musulunci sheik jaafar

- Mukhtasar siratur rasul sheikh jafar mahmud adam

- Hudubah volume mp3 offline malam ja'afar

- Riyadus salihin sheikh ja'afar

- Bulugul Maram jafar

- Auren sha'awa. Mu guji auren a more

- Complete tafseer sheikh ja'afar mahmoud adam Kano Nigeria

Tafsirin Suratun Nisa'i by Guruntum mp3(圖3)-速報App

- Umdatul Ahkaam sheikh jafar

- Tafsirin Suratun Nisa'i by Guruntum mp3

- mahmud adam jafar kashfush Shubuhat

- Muhadara sheik Jaafar Mahmud

- Addau waddawa

- Sheikh Jafar- Ahkamul Jana'iz

- Lamiyatu sheikul Islam Ibn Taimiyya Sheik Jafar

- Tambayoyin sheikh Jafar

- Nahawu Adabi

Tafsirin Suratun Nisa'i by Guruntum mp3(圖4)-速報App

- Sharhu Usulul Iman

- Alwaraqat fi Usulul Fiqhu

- Balagatul Wadhi Sheik Jaafar

- Ahkamul janaiz sheikh jafar

- Adda'u Waddawa

- Tafsirin Suratun Nisa'i by Guruntum mp3

- Nahawu adabi shaykh mahmood ja'afar

Da sauran manhajjoji masu zuwa in shaa Allahu irin su:

- sheikh albani zaria mp3

Tafsirin Suratun Nisa'i by Guruntum mp3(圖5)-速報App

- Dr. Mansur Ibrahim Sokoto

- Dr. Abdullahi Usman Gadon kaya

- Complete tafsir sheik jafar mahmud adam

- Dr. Sani Umar Rijiyar Lemo

- Malam Isah Ali Fantami

- Alaramma kalarawi

- Qalarawi kano mp3

- Malam kabiru Gombe

- Malam Aminu Ibrahim Daurawa

Tafsirin Suratun Nisa'i by Guruntum mp3(圖6)-速報App

- Dr. Sani Umar Rijiyar Lemo

- Malam Sani Usman Kurna

- Sheikh Abubakar Gero Argungun

- Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

- Aminu Ibrahim Daurawa Kundin Tarihi mp3

- Jinin Haila da Bayaninsa

- Fitinar dukiya

- Dogaro ga Allah

- Malam Aminu Ibrahim Daurawa

Tafsirin Suratun Nisa'i by Guruntum mp3(圖7)-速報App

- Guruntum baba aure nake so

- Sheikh isa ali pantami mp3

da dai sauran manhajjoji masu zuwa in Allah ya yarda.

Haka zalika, wannan team na Abyadapps ya kawo muku sabuwar manhajja domin sauraron akwatin rediyoyinku a tafukan hannunku.

Da fatan zakuji dadin wadannan manhajjoji da muke kawo muku.

Domin aiko mana da sako na musamman ko wata shawara ko tsokaci, sai ku rubuto mana sako kai tsaye a email dinmu wato abyadapps@gmail.com

Idan akwai wata manhajja ta musamman da kuke son gani cikin wannan gida, sai ku aiko mana da sako na musamman.

DOMINKU:

Domin koyon yadda zaku gina taku manhajja ta musulunci, lafiya ko sauran sha'anin rayuwa, sai ku aiko mana da sako na mussaman a email dinmu da muka fada a sama. Sashen team abyadapps na musamman zai karanta sakonninku ya kuma aiko muku da takaitaccen bayani mai gamsarwa domin ya kasance jagora gareku kan tafiyarku ta ginin manhajja.

Tafsirin Suratun Nisa'i by Guruntum mp3(圖8)-速報App

Anan muka kawo karshen wannan bayani na wannan manhajja ta Tafsirin Suratun Nisa'i by Guruntum mp3 by sheikh tijjani yusuf guruntum. Wassalamu alaikum wa rahmatullah.

Tafsirin Suratun Nisa'i by Guruntum mp3(圖9)-速報App